Bangaren kasa da kasa; za a kaddamar da wani babban shiri na tarjama Kur'ani mai girma domin kuwa an kai ga mataki na karshe na wannan shirri da kuma tarjamar za ta kumshi shafi dari bakwai a cikin watanni masu zuwa a cikin harshen jamusanci da cibiyar kula da ilimin addinin Musulunci ta dauki nauyin aiwatarwa.