IQNA

A Masallatai Koweiti A Kaddamar Da wani Shiri Na Kur'ani Mai Suna Kheirakum

14:01 - August 18, 2010
Lambar Labari: 1976389
Bangaren kasa da kasa; komitin Almanabir kur'ani da ke karkashin kungiyar bada agaji ta Alnajat a kasar Koweiti ta kaddamar da wani shiri na kur'ani mai suna Kheirakum ma'ana mafi alherinku.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar kasar Koweiti Alanba'a ta watsa rahoton cewa; komitin Almanabir kur'ani da ke karkashin kungiyar bada agaji ta Alnajat a kasar Koweiti ta kaddamar da wani shiri na kur'ani mai suna Kheirakum ma'ana mafi alherinku.Khalid almazkur shugaban komitin almanabir Alkur'aniya a kasar koweiti ya bayyana cewa; cewa; kaddamar da wannan shiri a wannan shekara kamar shekarar da ta gabata a cikin wannan wata na azumi a masallatan Koweiti da zai bawa yan kasar damar amfana da wannan shiri.


635510
captcha