IQNA

Yada Al'adun Kur'ani A Tsakanin Yan Kasar Suriya Da Jami'ar Mustapha (SWA) Al'alami Ke Yi

14:00 - August 18, 2010
Lambar Labari: 1976392
Bangaren kasa da kasa; kaddamar da shiri iri iri na harda da tajwidi 'iya kira'ar kur'ani mai girma baya cikin abubuwa na wajibi laruri a tsakanin al'ummar kasar Suriya inda yan kasar ta Suriya suka fi maida hankali kan fahimatar koyarwar Kur'ani da hadisi lamarin ken an da jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami ta kuduri aniya a kasar.

Muhammad Hajtiyan mukaddashin bangaren kula da al'adu da tarbiya kuma wakilin jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami a kasar Suriya a wata tattaunawa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; kaddamar da shiri iri iri na harda da tajwidi 'iya kira'ar kur'ani mai girma baya cikin abubuwa na wajibi laruri a tsakanin al'ummar kasar Suriya inda yan kasar ta Suriya suka fi maida hankali kan fahimatar koyarwar Kur'ani da hadisi lamarin ken an da jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami ta kuduri aniya a kasar.


634794

captcha