Kamfanin dillancin labaran Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto majiyar labarai ta ranar sha daya ga watan Satumba ta watsa rahoton cewa; ; mahukumtan gwamnatin lardin Florida a sun nuna adawa da bukatar masu adwa da Musulunci na bada damar kona kur'ani da ware rana ta musamman kan hakan. Cocin garin Time turk ce ta nemi a ware wata rana ta musamman ta kona kur'ani mai girma wa iyazu billahi.wannan bukata ta su ta fito da adawar da suke nunawa a fili kan addinin Musulunci da musulmi.
637892