IQNA

A Katar Ne Za A Baje Kolin Kur'ani Mai Girma A Cikin Madubin Fasaha

13:36 - August 24, 2010
Lambar Labari: 1980262
Bangaren kasa da kasa; kasuwar baje kolin kur'ani mai girma a cikin madubin Fasaha da za a fara gudanarwa a a cibiyar kungiyar masu daukan hoto ta Kasar a yankin Halal da ke garin Doha fadar mulkin kasar ta Katar a ranar alhamis hudu ga watan Shahrivar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar Kasar katar Alshark ya watsa rahoton cewa; kasuwar baje kolin kur'ani mai girma a cikin madubin Fasaha da za a fara gudanarwa a a cibiyar kungiyar masu daukan hoto ta Kasar a yankin Halal da ke garin Doha fadar mulkin kasar ta Katar a ranar alhamis hudu ga watan Shahrivar. Wannan kasuwar baje kolin ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar ta Katar ya shirya tare da hadin guiwar kungiyar masu daukan hoto a kasar ta kasar.


639450
captcha