IQNA

Taro Kan Kur'ani Na Shekara Shekara A Garin Sihat Na Saudiya

13:57 - August 29, 2010
Lambar Labari: 1983483
Bangaren kasa da kasa; taron shekara shekara kan kur'ani mai girma a garin Shihat na kasar Saudiya da aka fara a ranar biyar ga watan Shahrivar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a Huseiniyar Ramih a wannan gari da ke gabacin Saudiyar.



Abdul Jalil Alrashid mai hulda da jama'a kan wannan taro a wata tattaunawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma bayan ya nakalto daga gidan gidan talbijin din Rasid ya watsa rahoton cewa; taron shekara shekara kan kur'ani mai girma a garin Shihat na kasar Saudiya da aka fara a ranar biyar ga watan Shahrivar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a Huseiniyar Ramih a wannan gari da ke gabacin Saudiyar. A jawabin bude taro an yi bayani ne kan yadda ake take hakkokin dan adam da rashin kiyaye hakkokin dan adam.


642850
captcha