IQNA

Bukin Kawo Karshen Gasar Kur'ani Mai girma A Burun'i

11:49 - August 31, 2010
Lambar Labari: 1985142
Bangaren kasa da kasa; bukin kawo karshen gasar karatun kur'ani mai girma a watan Ramadana a yankin Buun'I na kasar Ta Burun'I kuma a ranar lahadin da ta gabata bakwai ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara aka gudanar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Bru Direct ya watsa rahoton cewa; ; bukin kawo karshen gasar karatun kur'ani mai girma a watan Ramadana a yankin Buun'I na kasar Ta Burun'I kuma a ranar lahadin da ta gabata bakwai ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara aka gudanar. Makaranta kur'ani talatin ne da kowane ya karanta juzi'I guda aka rufe wannan gasar ta karatun Kur'ani mai girma kuma an fara bukin ne da karanto suratun Fatiha kuma bayan karanta kur'ani baki dayansa an rufe da yin addu'o'i.


645136
captcha