IQNA

A Riyad Ne Za A Gudana Da Taron Kasa Da Kasa Kan Masaniya Kan Islam

Bangaren kasa da kasa; hadin guiwar kungiyoyin Musulunci na duniya a ranekun sha biyu da sha uku ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara na hijira shamsiya za su gudanar da taro mai taken bincike hanyoyin sanin Musulunci da yin gyara a salon karatun da ake amfani da shi bda bai dace ba a wasu jami'o'I da taken Musulunci kauna da dangantaka a birnin Riyad fadar mulkin Saudiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ya watsa rahoton cewa; hadin guiwar kungiyoyin Musulunci na duniya a ranekun sha biyu da sha uku ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara na hijira shamsiya za su gudanar da taro mai taken bincike hanyoyin sanin Musulunci da yin gyara a salon karatun da ake amfani da shi bda bai dace ba a wasu jami'o'I da taken Musulunci kauna da dangantaka a birnin Riyad fadar mulkin Saudiya.


672934