Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu na fara bada horo kan ilimin kur'ani mai girma musamman ga mata a kasar katar daga ranar shidda ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da ofishin kula da hardar Kur'ani da ke karkashin Mu'assisar Kheiriya ta Id bin Muhammad Ali Sani ya shirya a tsawon watanni uku. A wannan karo mahardata dari da takwas ne suka halarci wannan zango na biyu
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga capbonenmouvemement ya watsa rahoton cewa; Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu na fara bada horo kan ilimin kur'ani mai girma musamman ga mata a kasar katar daga ranar shidda ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da ofishin kula da hardar Kur'ani da ke karkashin Mu'assisar Kheiriya ta Id bin Muhammad Ali Sani ya shirya a tsawon watanni uku. A wannan karo mahardata dari da takwas ne suka halarci wannan zango na biyu.
684597