Bangaren kasa da kasa; bada horo da ilimantarwa na karatun kur'ani da hukumce-hukumcen addinin Musulunci na musamman da mata dab a su jima da musulunta bad a kuma za a fara a rana ashirin da tara ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da cibiyar Musulunci ta ingila a birnin London ta shirya.