Bangaren kasa da kasa: taro na biyu daga cikin jerin tarurrukan masana kan binciken salon karatun Kur'ani na Imam Musa Sadre da kamfanin dillancin labarai na Ikna tare da mu'assisar al'adu da bincike ta Imam Musa Sadre suka dauki nauyin gudanarwa kuma a yau ne sha biyar ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a ka fara wato yau ke nan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taro na biyu daga cikin jerin tarurrukan masana kan binciken salon karatun Kur'ani na Imam Musa Sadre da kamfanin dillancin labarai na Ikna tare da mu'assisar al'adu da bincike ta Imam Musa Sadre suka dauki nauyin gudanarwa kuma a yau ne sha biyar ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a ka fara wato yau ke nan.Wannan zama a yau ne za a fara shi da misalin karfe biyu da rabi na rana tare da halartar kwararru dam asana musamman Gulami Rida Zakyani mamba a komitin ilimi na jami'ar Allama Tabataba'i.
706661