Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi t a OIC ya bayyana cewa samun ci gaba a cikin kasashen musulmi mambobi a wannan kungiya wata babbar manuniya ce ta ci gaba da kuma ‘yancin siyasarsu da tattalin arzikinsu, kuma hakan ci gaba ne ga mataki na duniya baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren sadarwa na kungiyar OIC an bayyana cewa, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi t a OIC ya bayyana cewa samun ci gaba a cikin kasashen musulmi mambobi a wannan kungiya wata babbar manuniya ce ta ci gaba da kuma ‘yancin siyasarsu da tattalin arzikinsu, kuma hakan ci gaba ne ga mataki na duniya baki daya bisa la’akari da danniyar da da kasashen musulmi ke fama da ita.
Ihsan Auglo ya bayyana cewa dole kasashen musulmi su mike tsaye su baiwa marassa da kunya a dukkanin bangarori na ilmi da harkokin tattalin arziki da zamantakewa gami da bunkasar al’adu, kare muhalli daga gurbata, kiwon lafiya, yai da talauci tare da bunkasa dukkanin harkoki na ilimi, da ci gaban kimiyya da fasaha ta zamani.
Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi t a OIC ya bayyana cewa samun ci gaba a cikin kasashen musulmi mambobi a wannan kungiya wata babbar manuniya ce ta ci gaba da kuma ‘yancin siyasarsu da tattalin arzikinsu, kuma hakan ci gaba ne ga mataki na duniya.
729951