Bangaren zamantakewa da siyasa:yan gudun hijira yan kasar Afganistan sun gudanar da jerun gwanon yin Allah wadai da cin mutunci da fuskar da aka yi wa alkur'ani mai girma da sojojin kasashen waje da ke kasar Afganistan ker yi kuma sun kai kokensu ne a mahukumtan kasar ta Afganistan a ranar daya ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a matsayin shaida.