Bangaren siyasa da zamantakewa, za agudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan mahangar muslunci dangane da harkar tsaro a duniya baki daya, wanda za a gudanar Soltan Poor da ke cikin kasar India tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, da suka hada da malaman musulmi da kuma na jami’a.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar India cewa, za agudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan mahangar muslunci dangane da harkar tsaro a duniya baki daya, wanda za a gudanar Soltan Poor da ke cikin kasar India tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, da suka hada da malaman musulmi da kuma na jami’a da suka hada da masana harkokin tsaro.
A bangare guda kuma a cikin wani byani da ya fitar bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi, ya bayyana irin wadannan ayyuka na ta'addanci da gwamnatin yahudawan sahyuniyan take aikatawa kan fararen hula palastinawa da cewa aiki ne da ya yi hannaun riga da dukaknin ka'idoji da kuma dokoki na kasa da kasa, a akn ya kirayi dukkanin gwamnatoci masu fada a ji da suke safke nauyin da ya rataya kansu.
Za agudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan mahangar muslunci dangane da harkar tsaro a duniya baki daya, wanda za a gudanar Soltan Poor da ke cikin kasar India tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, da suka hada da malaman musulmi.
767575