Bangaren siyasa:jami'an kungiyoyi da hukumomi na kasa da kasa sun fara gudanar da bincike da nazari a ranar ashirin da hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kan sauye-sauye da canjin da aka samu a cikin rikicin kasar Bahrain da kuma yadda aka take hakkokin bil adama kuma ajami'ar Mufid ce ake gudanar da taron.