IQNA

Duniyar Musulmi Ta Sheda Matsaloli Da Dama A Cikin Shhekara Ta 2010

21:03 - May 02, 2011
Lambar Labari: 2116133
Bangaren kasa da kasa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta bayyana cewa, a cikin shekarar da ta gabata 2010, duniya ta sheda matsaloli da dama, wasu daga cikinsu kuwa duk sun faru ne a cikin kasashen musulmi wanda hakan ke bukatar namijin kokari daga dukkanin bangarori domin shawo kan irin wadannan matsaloli.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta bayyana cewa, a cikin shekarar da ta gabata 2010, duniya ta sheda matsaloli da dama, wasu daga cikinsu kuwa duk sun faru ne a cikin kasashen musulmi wanda hakan ke bukatar namijin kokari daga dukkanin bangarori domin shawo kan irin wadannan matsaloli da suke wahalar da dan adam.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Express cewa, an gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan ayyukan da bankin muslunci yake gudanarwa, zaman taron dai ya gudana akasar India a birnin Kochi da ke cikin jahar Karala, tare da halartar masana kan harkokin banki da saka hannayen jari daga sassan kasar da kuma wau kasashen yankin.
Bbabar manufar gudanar da wannan zaman taro dai ita ce kara kusanto da fahimtar juna tsakanin dukkanin bankuna da bankin musulunci a kasar India, ta yadda sauran bankuna da masu saka hannayen jari za su iya samun masaniya kan harkokin bankin da kuma yadda yake tafiyar da mu’amalarsa daidai da koyarwar addinin muslunci ta fuskacin harkar kudi da sauran harkokin kasuwanci.
784245

captcha