IQNA

Matasan Saudiyya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Mutanen Bahrain

18:48 - May 07, 2011
Lambar Labari: 2118173
Bangaren kasa da kasa, matasan kasar Saudiyya sun gudanar da wata zanga-zangar lumana domin nuna cikaken goyon bayansu ga al'ummar kasar Bahran da suke fuskantar zalnci da danniya daga azzaluman sarakunan kasar da na wahabiyan saudiyya, inda suke yin kisan gilla a kansu domin kawai sun nemi hakkokinsu na siyasa.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo tashar rasid cewa, matasan kasar Saudiyya sun gudanar da wata zanga-zangar lumana domin nuna cikaken goyon bayansu ga al'ummar kasar Bahran da suke fuskantar zalnci da danniya daga azzaluman sarakunan kasar da na wahabiyan saudiyya, inda suke yin kisan gilla a kansu domin kawai sun nemi hakkokinsu na siyasa wadanda dukkanin dokoki na kasa da kasa suka halasta musu.

Masu zanga-zangar sun yi tar era taken yin Allawadai da mahukuntan gweamnatin wahabiyawan kasarsu, wadanda suke taka rawa wajen murkushe al'ummar Bahrain ta hanayar yin amfani da karfin soji wajen kashe mutane, ta yadda za su ci gaba da shimfida ikonsu da danniya da zalunci kan fararen hula marassa kariya.

Matasan kasar Saudiyya sun gudanar da wata zanga-zangar lumana domin nuna cikaken goyon bayansu ga al'ummar kasar Bahran da suke fuskantar zalnci da danniya daga azzaluman sarakunan kasar da na wahabiyan saudiyya, inda suke yin kisan gilla a kansu domin kawai sun nemi hakkokinsu na siyasa.

787361

captcha