IQNA

A Tailand za A watsa Wani Littafi Na koyar Da Karatun Kur'ani

14:54 - May 15, 2011
Lambar Labari: 2122529
Bnagaren harkokin kur'ani mai girma:Mai kula da al'adun addinin da koyar da ta hada nun nart da ke kula da harkokin koyar da kur'ani suka dauki nauyi da dawainiyar buga wannan littafi day a kumshi salo da yadda ya kamata a karanta kur'ani mai girma.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Mai kula da al'adun addinin da koyar da ta hada nun nart da ke kula da harkokin koyar da kur'ani suka dauki nauyi da dawainiyar buga wannan littafi day a kumshi salo da yadda ya kamata a karanta kur'ani mai girma . kuma tuni aka bayar da lambar waya kamar haka 024347173 ga al'ummar kasar ta tailand domin Karin bayani da tambayoyi kan wannan littafi day a kumshi koyar da karatun kur'ani mai girma.

789666

captcha