Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron tunawa da sayyida Fatimatu Zahra a birnin Viena na kasar Austria, wanda cibiyar bunkasa ayyukan muslunci ta mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke birnin, inda sukan gudanar da irinsu a kowane lokaci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da taron tunawa da sayyida Fatimatu Zahra a birnin Viena na kasar Austria, wanda cibiyar bunkasa ayyukan muslunci ta mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke birnin, inda sukan gudanar da irinsu a kowane lokaci a babban ginita da ke cikin birnin.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na saphirnews an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan yadda mata musulmi suke shiga cikin harkokin siyasa da zamantakewa a wasu kasashen nahiyar turai, musamman a kasashen Birtaniya da kuma da Faransa inda ked a mabiya addinin Musulunci da dama.
Za a gudanar da taron tunawa da sayyida Fatimatu Zahra a birnin Viena na kasar Austria, wanda cibiyar bunkasa ayyukan muslunci ta mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke birnin, inda sukan gudanar da irinsu a kowane lokaci.
794140