IQNA

Za A Bude Wasu Cibiyoyin Kur'ani Mai Tsarki 1200 A Kasar Jordan A lokacin Bazara

14:46 - May 25, 2011
Lambar Labari: 2128492
Bangaren kasa da kasa, za abude wasu cibiyoyin kur'ani mai tsarki guda dubu daya da dari biyu a garin Arbad na kasar Jordan, domin gudanar da ayyukan kur'ani mai tsarki a lokacin bazarar bana, inda dalibai za su samu horo a fagage daban-daban na karatun kur'ani.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin jaridar Al-raya ta kasar Jordan an bayyana cewa, za abude wasu cibiyoyin kur'ani mai tsarki guda dubu daya da dari biyu a garin Arbad na kasar Jordan, domin gudanar da ayyukan kur'ani mai tsarki a lokacin bazarar bana, inda dalibai za su samu horo a fagage daban-daban na karatun kur'ani mai tsarki.

Wasu matasa daga cikin masu tsananin kyamar addinin musuunci a kasar Faransa sun kai hari kan wani masallaci da musulmi suke gudanar da ayyukansu na ibada a cikinsa, inda suka keta alfarmar masallacin ta hanayar yin zane-zane da rubuce-rubuce na batunci a kan bangayensa da kuma harabarsa.

a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar giz na atlainfo an bayyana cewa, babban daraktan cibiyar addnin muslunci da kuma babban masallacin birnin Lion na kasar Faransa Kamil Kabtan ya bayyana cewa, wannan masallacin da kowa da kowa ne, ba kamar yadda jami’an ma’aiktar tsaron kasar Amurka suka fada ba kan cewa wuri ne na taruwar ‘yan ta’adda da suke yin barazana ga nahiyar turai.

797537
captcha