IQNA

Masu Zanga-Zanaga A Bahrain Sun Sanyawa Juma'a Mai Zuwa Sunan Ranar komowa

17:07 - May 29, 2011
Lambar Labari: 2130364
Bangaren kasa da kasa; masu gudanar da zanga-zanga a kasar Baharain sun asanyawa wannan juma'a mai zuwa ta sha uku ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in juma'ar juma'ar komawa inda za su sake taruwa a wannan rana domin ci gaba da kokarinsu na ganin sun kwato hakkokinsu da aka tauye masu.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; masu gudanar da zanga-zanga a kasar Baharain sun asanyawa wannan juma'a mai zuwa ta sha uku ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in juma'ar juma'ar komawa inda za su sake taruwa a wannan rana domin ci gaba da kokarinsu na ganin sun kwato hakkokinsu da aka tauye masu. Wasu kula da zanga-zangar ta kasar Bahrain sun fitar da wata sanarwa da suka rarraba ga manema labarai inda suke jaddada cewa; zanga-zangar wannan juma'a mai zuwa zanga-zanga ce ta komawa fagen dagear neman hakkokinsu da aka tauye da kuma kare hakkokinsu da tsarin mulki da dokokin kasar suka shata masu.


799529


captcha