IQNA

Jagororin Addinan Musulunci Da Kiristanci Za Su Gudanar Da Zamansu A Gabas Ta Tsakiya

18:13 - June 01, 2011
Lambar Labari: 2132520
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinan musulunci da kiristanci na kasashen yankin gabas ta tsakiya a cikin mako mai kamawa, da nufin samar da hadin kai da fahimtar juna tsakanin dukkanin mabiya addinan, wanda za a gudanar a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, jagororin mabiya addinan musulunci da kiristanci na kasashen yankin gabas ta tsakiya a cikin mako mai kamawa, da nufin samar da hadin kai da fahimtar juna tsakanin dukkanin mabiya addinan, wanda za a gudanar a birnin Beirut na kasar Lebanon da zai samu halartar malamai da masana.
Wannan zaman taro yan adaga cikin irinsa da suka samu karbuwa daga mabiya addinan guda biyu, inda suke ganin cewa gudanar da irin wannan taron yan ada matukar muhimmanci wajen samar da hadin kai da fahimtar juna tsakaninsu, kamar yadda hakan yake kara tabbatar da cewa dukkanin addinan biyu suna mahanga kan wasu abubuwa da suka hada su.
Jagororin mabiya addinan musulunci da kiristanci na kasashen yankin gabas ta tsakiya a cikin mako mai kamawa, da nufin samar da hadin kai da fahimtar juna tsakanin dukkanin mabiya addinan, wanda za a gudanar a birnin Beirut na kasar Lebanon.
801637

captcha