Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Istanbul na kasar turkiya, wanda ya yi nazari kan hanyoyi da za abi wajen bunkasa harkokin ilimi a duniyar muslmi, ta yadda za asamu ci gaba ta wannan fuska daida da sauran kasashen da suka samu ci gaba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kungiyar hadin kankasashen musulmi ta OIC an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Istanbul na kasar turkiya, wanda ya yi nazari kan hanyoyi da za abi wajen bunkasa harkokin ilimi a duniyar muslmi, ta yadda za asamu ci gaba ta wannan fuska daida da sauran kasashen da suka samu ci gaba a duniya.
A wani rahoto da ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut an bayyana cewa, wakilin jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Lebanon Malam Muhammadi a lokacin da yake kai wata ziyara wa jagoran kirista na kasar Lebanon Bushara Al-rai ya bayyana cewa, mabiya addinin kirista na kasar Iran suna samun hakkokinsu kamar sauran musulmin kasar ba tare da nuna wani banbanci a tsakaninsu ba, duk kuwa da cewa adadinsu kadan ne matuka a kasar ta Iran.
Gudanar da wani zaman taro a birnin Istanbul na kasar turkiya, wanda ya yi nazari kan hanyoyi da za abi wajen bunkasa harkokin ilimi a duniyar muslmi, ta yadda za asamu ci gaba ta wannan fuska daida da sauran kasashen da suka samu ci gaba na da matukar muhimmanci ga kasashen musulmi.
807814