IQNA

Gudanar Da Zaman Ministocin Kiwon Lafiya Na Kasashen Musulmi A Kazagistan

20:29 - June 25, 2011
Lambar Labari: 2144168
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zama na ministocin harkokin kiwon lafiya na kasashen musulmi a kasar Qazakistan, wanda zai samu halartar ministocin kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC, domin tattauna muhimman batutuwa da suka dangaci bangaren aikinsu.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo SESRIC an bayyana cewa, za a gudanar da wani zama na ministocin harkokin kiwon lafiya na kasashen musulmi a kasar Qazakistan, wanda zai samu halartar ministocin kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC, domin tattauna muhimman batutuwa da suka dangaci bangaren aikinsu a cikin kasashensu.

Wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimi da sauransu.
Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.

814099

captcha