Bangaren kasa da kasa:Hujjatul Islam walmuslimina Said Wali Hasan Rudwani malami da ke fassarar kur'ani mai girma a cikin harshen Urdu a ranar sha hudu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da Tis'in hijira shamsiya ya ziyarci bangaren da ke kula da labaran da suka shafi kur'ani kuma yayi bayani kan muhimmancin Ilmi da yadda addinin musulunci.