Bangaren harkokin kur'ani : an girma mutane biyar da ke samu sa'ar zauna matakan farko na gasar Karatun Kur'ani mai girma a gasar kasa da kasa karo na Ashirin da takwas da aka gudanar a nan birnin Tehrain a bangarori uku na gasar fda ya hada Hardar Kur'ani da tilawa da kuma bincike na ilimi kuma an girmama sun e a daidai lokaci guda da gabatara da jawabin rufe taron na wannan gasar da shugaban alkalin alkalai ya gabatar.