IQNA

Zaman Taro Na Kasa Da Kasa Kan Ci Gaban Musulunci A Kasar Malazia

14:19 - July 12, 2011
Lambar Labari: 2153315
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a mataki na kasashen duniya dangane da irin ci gaban da musulunci ya samu a tarihi har zuwa yanzu, wanda za a gudanar a birnin Malaka na kasar Malazia tare da halartar manyan jami’an gwamnati.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na icicmi an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro a mataki na kasashen duniya dangane da irin ci gaban da musulunci ya samu a tarihi har zuwa yanzu, wanda za a gudanar a birnin Malaka na kasar Malazia tare da halartar manyan jami’an gwamnatin kasar tare da sauran wkilai na kasashen musulmi da na larabawa.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na 20 minutes an bayyan acewa, shafin yanar gizo na faceobok ya shafe wani rubutu da dan gidan pira ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi da ke yin batunci ga addinin musulunci, wanda ya jawo rikici mai tsanani da cacar baki tsakanin musulmi da kuma masu kyamar addinin muslunci, musamman ma yahudawan sahyuniya daga cikinsu.

Za a gudanar da wani zaman taro a mataki na kasashen duniya dangane da irin ci gaban da musulunci ya samu a tarihi har zuwa yanzu, wanda za a gudanar a birnin Malaka na kasar Malazia tare da halartar manyan jami’an gwamnati domin kara fito da matsayin addinin muslunci.
823802

captcha