Bangaren kasa da kasa, a taron baje kolin kur’ani na kasa da kasa da ake gudanarwa abirnin Tehran, an nuna wani babban littafi da aka rubuta kan sayyida Fatima Zahra, wanda yake magana kan rayuwarta da kuma irin babban darasin da za a iya dauka daga cikin rayuwarta mai albarka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, a taron baje kolin kur’ani na kasa da kasa da ake gudanarwa abirnin Tehran, an nuna wani babban littafi da aka rubuta kan sayyida Fatima Zahra, wanda yake magana kan rayuwarta da kuma irin babban darasin da za a iya dauka daga cikin rayuwarta mai albarka, wanda wasu daga cikin masu nazari suka rubuta ababbar jami’ar birnin Esfahan da ke jamhuriyar muslunci ta Iran.
An gudanar da wannan zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu a birnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu, kuma masana sun bayar da gudunmawarsu a taron.
taron baje kolin kur’ani na kasa da kasa da ake gudanarwa abirnin Tehran, an nuna wani babban littafi da aka rubuta kan sayyida Fatima Zahra, wanda yake magana kan rayuwarta da kuma irin babban darasin da za a iya dauka daga cikin rayuwarta akmar daia yadda manazartan suka bahasi a kan hakan.
837553