Bangaren kasa da kasa; a kasar Hollad ne za a gudanar da taron kasa da kasa mai aken addinin musulunci a Turai a tsakanin yakokin duniya guda biyu kuma mu'assiasar yin nazarin addinin musulunci da jama'a ta jami'ar Leiden a kasar ta Holland ta shirya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a kasar Hollad ne za a gudanar da taron kasa da kasa mai aken addinin musulunci a Turai a tsakanin yakokin duniya guda biyu kuma mu'assiasar yin nazarin addinin musulunci da jama'a ta jami'ar Leiden a kasar ta Holland ta shirya.A wannan taro za a samu halartar malamai na addini da manazarta addinnin musulunci da kuma marubuta daga kasashe da daman a nahiyar turai da kuma muassisosi da cibiyoyi na addini da za su kawo gudummuwa da binciken da suka gudanar da kuma bayanai kan ci gaban addinin musulunci a nahiyar ta turai da kuma yadda musuluncin ya shigo da kuma yadda yake yaduwa kuma an fara taron ne a ranar ashirin da uku ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.
915555