Bangaren al'adu da fasaha: ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci a kasar Siriya ne ya bayyana cewa: kasar Suriya da gwamnatin kasar saboda dalilin tana goyan bayan kungiyoyin yan gwagwarmaya ya ja mata yankwajini da karan zuka da kuma fuskantar fishin manyan kasashe ma'abuta girman kai a duniya da hadewa guri guda a kokarinsu na ganin sun ga bayanta .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci a kasar Siriya ne ya bayyana cewa: kasar Suriya da gwamnatin kasar saboda dalilin tana goyan bayan kungiyoyin yan gwagwarmaya ya ja mata yankwajini da karan zuka da kuma fuskantar fishin manyan kasashe ma'abuta girman kai a duniya da hadewa guri guda a kokarinsu na ganin sun ga bayanta .Shugaban tawagar da ta ziyarci kasar ta Suriya Mahruzi Madaran Suriya a lokacin wata ganawa da suka yi da hujjatul Islam walmuslim Ali Khayad mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci a kasar Suriya da kuma tattaunawar da suka yi ya bayyana cewa;Suriya d ajamhuriyar musulunci sune kashin bayan taimakawa kungiyoyin gwagwarmaya kuma suna taka rawar gani ta fuskar kare hakkokin al'ummomi da kungiyoyi da ake cutarwa a wannan yanki da hakan ke matukar bakantawa kasashen manyan da kula masu makircin ganin bayansu ta ko wace hanya musamman saboda da adawar da tsayin daka na fuskantar haramtacciyar kasar Isra'ila da yahudancin sahayoniya da kuma fadakar da kungiyoyin gwagwarmaya na kalubalantar zalunci da danniya a duniya.
944959