jiya ne uku ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a ka gudanar da wani gagaramin taro kan yin bita kan ayyukan da kungiyoyi da hukumomi da kuma mu'asishoshi na agay=ji ke gudanarwa da kuma hanyoyin da za a bi domin inganta ayyukansu a ciki da wajan jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma irin sako da rawar da suke takawa a ketare inda a daidai lokacin da yake gabatar da jawabinsa Muhammad Muhammadi Fardi yayi bayyana dalla dalla kan yadda Imam Khomeini ® muassashin jamhuriyar musulunci ta Iran ke jaddada muhimmancin taimakawa mabukata .
991271