IQNA

Keta Alfarmar Kur'ani Mai Tsarki Zai Gaggauta Kawo Karshen Yammacin Turai

13:48 - May 07, 2012
Lambar Labari: 2320393
Bangaren kur'ani, keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kasashen yammacin turai suke yi shi ne babban abin da zai gagauta kawo karshensu da siyasarsu ta izgili ga sauran addinai saboda rashin asasi ga abin da suke yi ba'ada bayan haka ma ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai na duniya baki daya.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, limamin juma'a a birnin Tehran Siddiqi ya bayyana cewa, keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kasashen yammacin turai suke yi shi ne babban abin da zai gagauta kawo karshensu da siyasarsu ta izgili ga sauran addinai saboda rashin asasi ga abin da suke yi ba'ada bayan haka ma ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai na duniya baki daya kamar yadda hakan ya zama abun kunya ga al'ummominsu.

Shehin malamin ya ci gaba da cewa abin da kasashen turai suke yin a cin zarafin musulmi ta hanyar wulakanta abubuwan da suke girmamawa, da sannun haka zai zama sila shiriyar da dama daga cikin al'ummominsu, kuma hakan ya fara kasancewa tun daga lokacin da la'antaccen mutumin nan mai kiran kansa malamin kirista a amurka yak one kur'ani mai tsarki.

Keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kasashen yammacin turai suke yi shi ne babban abin da zai gagauta kawo karshensu da siyasarsu ta izgili ga sauran addinai saboda rashin asasi ga abin da suke yi ba'ada bayan haka ma ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai na duniya baki daya har ma da kasashen turan.

1000513





captcha