Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Muhammad Mursi dan takarar neman shugabancin kasar Masar a zaben shugaban kasa karkashin inuwar kungiyar Ikhwanul musulmin a kasar masar ya bayyana cewa: sabon kundin tsarin mulki da dokokin da a za diogara das u za su dogara ne da kur'ani mai girma .An nakalto daga jaridar al'yaum sabi'I da ake bugawa a kasar ta Maasar cewa: Muhammad Mursi dan takarar nemana shugabancin kasar Masar karkashin inuwar kungiyar Ikhwanul Musulim a ranar ashirin da uku ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cikin wani a cikin wani jawani nay akin neman zabe day a yi a gaban jami'ar Azhar a birnin alkahira ya bayyana cewa; ba za amince da kundin tsarin mulkin kasar ta Masar ba sai idan ya dogara da dokokin day a kumsa sun kasance sun dogara da tushen kur'ani mai girma kuma da koyi da ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka kuma jihadi ne hanyar da muke yin riko da ita kuma mutuwa da shahada kan hanyar Allah .Kuma ya yi wannan jawabi nasa ne a gaban dubban magoya bayan wannan kungiya ta Ikhwanul muslim day an majalisar dokoki na kungiyar inda ya kara da cewa a yau babu wani abu da za mu yarda das hi sai shari'ar musulunci kuma babu wani tsari da zai maye wannan bukata dominlokaci ya yin a yin hakan.
1006326