Bangaren kur'ani, an gudanar da gasar karatun kuran mai tsarki a kasar Thailnd wanda musulmi mazauna garin Yal suka dauki nauyin shirayaw ada gudanarwa tare da haltar malamai da kuma daliban kur'ani da suka gudanar da karatuttuk da kuma harda.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da gasar karatun kuran mai tsarki a kasar Thailnd wanda musulmi mazauna garin Yal suka dauki nauyin shirayaw ada gudanarwa tare da haltar malamai da kuma daliban kur'ani da suka gudanar da karatuttuk da kuma harda, tare da bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwazo.
An kasa gasar ne zuwa kasha uku, ta yadda wasu suka fara daga sama zuwa rubuin kur'ani mait tsarki, wakuma daga kasha biyu zuwa kasa, wasu kuma sun gasar ne baki daya a cikin sulusi na farko, amma wasu wadanda suka hadace kur'ani mai tsarki baki daya sun yi gasar ne ba tare da iyakace musu inda za su yi karatu ko harda ba.
Ko shakka babu gudanar da gasar karatun kuran mai tsarki a kasar Thailnd wanda musulmi mazauna garin Yal suka dauki nauyin shirayaw ada gudanarwa tare da haltar malamai da kuma daliban kur'ani da suka gudanar da karatuttuk da kuma harda, hakan na da amfani matuka ga musulmin Thailnad.
1015528