IQNA

Al’ummar Kasar Bahrain Sun Nuna Rashin Amincewa Da Rusa Kawancen Jam’iyyun Siyasa

13:53 - June 06, 2012
Lambar Labari: 2341174
Bnagaren kasa da kasa, al’ummar kasar Bahrain sun nuna rashin amincewarsu da matakin da mahukuntan kasar Bahrain ke nuin dauka domin rusa gungun kawancen jam’iyyun siyasa masu adawa a kasar bayan da daukar matakan nuna rashin imani da suke dauka suka kasa dakatar da boren al’umma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-tawafuq cewa, al’ummar kasar Bahrain sun nuna rashin amincewarsu da matakin da mahukuntan kasar Bahrain ke nuin dauka domin rusa gungun kawancen jam’iyyun siyasa masu adawa a kasar bayan da daukar matakan nuna rashin imani da suke dauka suka kasa dakatar da boren da al’ummar key i na neman sauyi ta hanyar lumana.
Bayanin ya ci gaba da cewa masarautar Bahrain wadda ke samun goyon bayan Amurka da Birtaniya da kasashen turai gami da kasashen larabawa tekun fasha, tana daukar munan matakai na danne mutane masu neman sauyi a kasar, wadanda akasarinsu mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah marassa kariya.
Mutanen kasar Bahrain sun nuna rashin amincewarsu da matakin da mahukuntan kasar Bahrain ke nuin dauka domin rusa gungun kawancen jam’iyyun siyasa masu adawa a kasar bayan da daukar matakan nuna rashin imani da suke dauka suka kasa dakatar da boren al’umma na neman canji.
1023235

captcha