IQNA

Taron Nazari Kan Matsayin Fadakar Musulmi Da Tasirinta A Cikin Sauran Al’ummomi

20:50 - June 10, 2012
Lambar Labari: 2343788
Bangaren kasa da kasa, zaman taro kan fadakar musulmi da kuma boren larabawa da tasirin hakn a cikin sauran al’ummomi wanda babbar cibiyar gidajen radio da talabijin na kasashen musulmi za ta dauki nauyin shirayaw ada gudanarwa a cikin wata mai kamawa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa an ayanar gizo cewa, zaman taro kan fadakar musulmi da kuma boren larabawa da tasirin hakn a cikin sauran al’ummomi wanda babbar cibiyar gidajen radio da talabijin na kasashen musulmi za ta dauki nauyin shirayaw ada gudanarwa a cikin wata mai kamawa a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran.
Masana na ganin hanyoyi biyu ne ke akwai da za su sa a gajarce yawan zaman tattamnawar da gaggauta cimma wani sakamako da ya dace wanda kowane bangare zai amince da shi. Na farko dai shine ita hukumar ta bayyana karara bukatunta, ta kuma fassara irin huldar ta da kasar Iran, game da yarjejeniyar TNP, domin kasar Iran ta amince ta bada goyan baya ga hukumar ta tun da farko inda ma har ta barta ta ziyarci barikin sojan Partchin, duk da yake hakan baya cikin wajibcin kasar Iran game da yarjejeniyar TNP da dokokin hukumar ta AIEA, kuma a yanzu haka a shirye ta ke ta amince da irin wannan ziyara cikin tsari da mutunta juna. Hakan ko ya na nuni da yanda kasar ta Iran ta yarda da kanta kan cewar shirin na ta na zaman lafiya ne kuma a shirye ta ke ta ci gaba da hulda da hukamar ta makamshin nukiliya ta duniya, a tsanake.
Magana ta biyu nada mahimmanci kwarai, dayan bangaren ya kara kokari don samun yarda da amincin kasar Iran, sannan su bayyana kyakyawar manufarsu ta aiki da zuciya daya. To ganin mahimmancin da wadannan batutuwa biyu suke da, to ana jira a ga sakamako mai kyau daga zaman tattamnawar da za a yi ranar juma'a a Vienna wanda daga nan za a iya zaton samo matakin warware bakin zaren a tare. Ko yaya ta ke ciki dai batun yarjejeniya hana yaduwar makaman nukiliya da dokokin hukumar sune cikakkar huldar kasar Iran da ita hukumar da kuma tattamnawa da kasashe 5 masu kujerar dindin a komitin tsaro na MDD hade da kasar Jamus da na ambato a baya, kuma a game da haka ba wani danne hakkin kasar Iran game da mallakar fusa'ar nukiliya da za a amince da shi, domin kasar Iran, na daga cikin kasashen da suka rattaba hannu a yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya TNP, kuma ba ta bada goyan baya in ba don wannan yarjejeniya ba.
1025774
captcha