IQNA

Kasar Indonesia Za Ta Daukin Shirya gasar Kur’ani Ta kasashen Gabacin Asia

17:06 - June 11, 2012
Lambar Labari: 2344466
Bangaren kasa da kasa, kasar Indonesia za ta daukin shirya gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasashen kudanci da gabacin nahiyar Asia a garin Butinak da ke cikin jahar Kalimatan dake yammacin kasar wanda kuma wannan gasa za gudana neav cikin makonni biyu masu zuwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Indonesia Oslo cewa kasar za ta daukin shirya gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasashen kudanci da gabacin nahiyar Asia a garin Butinak da ke cikin jahar Kalimatan dake yammacin kasar wanda kuma wannan gasa za gudana neav cikin makonni biyu masu zuwa kamar yadda cibiyar kula da harkokin addini da shirya gasar kur’ani ta kasar ta bayar da sanarwa kan hakan.
An bude wani ofishin kula da harkokin addini na kasar Kyrgystan a kasar Kuwait da nufin kara bunkasa harkokin addini da kuma kyakyawar alaka tsakanin kasashen ta fuskkar bunksa harkokin addini da ilim ga mi da al’adu a tsakaninsu kasantuwarsu mambobi a cikin kungiyar kasashen musulmi.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista.
1026323

captcha