IQNA

Gasar Karatun Kur’ani Mai tsarki Ta Daliban Jami’a Mai taken Hadis Thakalain

13:50 - June 12, 2012
Lambar Labari: 2345203
Bangaren kur’ani, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya wadda ta kebanci daliban jami’oin jamhuriyar muslunci wadda aka yi wa taken gasar hadis thakalain wadda ke samun halartar daruruwan daliban jami’oi masu sha’awar shiga gasar a bangarorin harda da kuma kira’a.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya wadda ta kebanci daliban jami’oin jamhuriyar muslunci wadda aka yi wa taken gasar hadis thakalain wadda ke samun halartar daruruwan daliban jami’oi masu sha’awar shiga gasar a bangarorin harda da kuma kira’a kamar dai yadda bangarorin da suka daukin gasar suka bayyana.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa tana daga cikin irin mafi muhimamnci ada ke gudanarwa a jamhuriyar muslunci ta Iran, domin kuwa tana taimakawa matuka wajen kara karfafa gwiwar daliban jamioi su mayar da hankali ga karatu da hardar kur’ani mai tsarki, wand aba kasafai akan samu hakan ba a sauraen kasashen msuulmi.
Yanzu haka dai an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya wadda ta kebanci daliban jami’oin jamhuriyar muslunci wadda aka yi wa taken gasar hadis thakalain wadda ke samun halartar daruruwan daliban jami’oi masu sha’awar shiga gasar a bangarorin harda da kuma kira’a kamar yadda aka saba gudanar da kowace gasa irin wannan a shekaru baya.
1025778
captcha