IQNA

Gasar Kur’ani Ta Daliban Jami’a Wani Kokari Na Kara Samar Fahimtar Juna Tsakanin Musulmi

17:36 - August 17, 2012
Lambar Labari: 2394994
Bangaren kas ada kasa, gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa amatsayi na kasa da kasa hakan wani kokari ne domin tabbatar da hadin kai da fahimtar juna tsakanin dukkanin muslmin duniya tare da karfafa hakan ta hanyar kur’ani wani shi ne littafin da ya hada dukkanin musulmi.
Kmafanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da shugaban ofishin shahid Mihrab a birnin Najaf mai alfarma ya bayya cewa gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa amatsayi na kasa da kasa hakan wani kokari ne domin tabbatar da hadin kai da fahimtar juna tsakanin dukkanin muslmin duniya tare da karfafa hakan ta hanyar kur’ani wani shi ne littafin da ya hada dukkanin musulmi an duniya baki daya.
Ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin kur’ani mai tsarki da kuma limaman iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a kasar Pakistan wanda zai gudana agarin Binjaba da ke kasar, kamar yadda aka saba gudanarwa lokaci zuwa lokaci.
Ana sake gina wa mabiyar tafarkin iyalan gidan manzon Allah masallatansu da ‘yan ta’adda suka rusa a yankuna daban-daban na kasar Pakistan wanda ciyar Amal ta kasar da kuma cibiyar Imam Hussain ta kasar Kuwait suka dauki nauyin ginawa a yankuna uku na kasar da suka hada Benjab.
An bayar da lasisi ga kungiyoyin addinin muslunci kimanin arba’in da bakwai 47 domin gudanar da ayyuaknsu cikin izini a kasar Tajikistan kamar dai yadda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta sanar a cikin wani bayani da ta fitar.
1078945





















captcha