IQNA

An Tattauna Batun Wadanda Suka Yi Shahada kan Shrin Iran Na Nukiliya A Taron NAM

11:53 - August 29, 2012
Lambar Labari: 2401244
Bangaren siyasa, a jiya an tattauna batun wadanda suka yi shada sakamakon shirin na makamashin nukiliya na zaman lafiya da jamhuriyar muslunci ta Iran take gudanarwa tsawon shekaru sama da talatin da suka gabata wanda daga bisani kasashen yammacin turai suka jawo takaddama a kansa tun tsawon shekaru da suka gabata domin cimma manufofinsu na siyasa.



Bangaren siyasa, a jiya an tattauna batun wadanda suka yi shada sakamakon shirin na makamashin nukiliya na zaman lafiya da jamhuriyar muslunci ta Iran take gudanarwa tsawon shekaru sama da talatin da suka gabata wanda daga bisani kasashen yammacin turai suka jawo takaddama a kansa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na cikin gida, cewa a zaman taron da ake ci gaba da gudanarwa na kasashen kungiyar yan ba ruwanmu a nann birnin Tehran yanzu haka dai an samu damar tatauna batutuwa da dama da suka shafi sauran kasashen, gami da kuma batun shirin Iran na makamashin nukliya na zaan lafiya, wanda shi ma ya ama daya daga cikin lamurra da kasashen duniya suka mayar da hanakali kansa a matsayi na siyasar duniya.
Tuni dai mahartar ska cikakken goyon bayansu ga shirin na Iran da kuma dukkanin kasashe mambobi a kungiyar da suke gudanar da irin wannan shir na zaman lafiya domin amfanin fararen hula a kasashensu, wanda ko shakka babu hakan ba zai yi wa Amurka da haramatcciyar kasar Isra’ila dadi ba.
1087117





captcha