IQNA

An Gudanar Da Bukin Kur'ani A Ranar Shiraz

IQNA- An gudanar da wani biki a birnin Shiraz na kudancin kasar Iran a ranar Asabar din da ta gabata, inda aka maye gurbin kwafin kur'ani mai tsarki na birnin da wani sabon kwafi.