IQNA

23:17 - September 17, 2012
Lambar Labari: 2413780
Banagren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmin kasar Birtaniya da ke da mazauni a birnin London an kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani da ke cewa babbar manufar shirya fim din batunci ga manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka da ma addinin muslunci baki daya.
Kmafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, cibiyar musulmin kasar Birtaniya da ke da mazauni a birnin London an kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani da ke cewa babbar manufar shirya fim din batunci ga manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka da ma addinin muslunci baki daya kamar yadda hakan shi ne manufar yahudawan sahyuniya.
Majalisar mabiya addinin muslunci a kasar Faransa za ta shigar da kara kan mutanen da suek nuna matuar adawa da addinin muslunci a kasar faransa saboda abin da suke yi na kokarin haddasa rikici da rashin fahimtar juna tsakanin mabiya addinin musulunci da sauran mabiya addainai da suke zaune a kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Faransa na daga cikin kasashen nahiyar turai da suka fi yawan musulmi, ta yadda adadinsu ya zama su ne na biyu ta fuskacin yawa a kasar bayan mabiya addinin kiristanci, amma kuma duk da haka har yanzu gwamnatin kasar ba ta amince da addinin musulunci a hkumance ba amatsayin daya daga cikin addinain kasar, duk kuwea da cewa ta amince da addinin yahudanci.
Shigar da kara kan mutanen da suke nuna matuar adawa da addinin muslunci a kasar faransa saboda abin da suke yi na kokarin haddasa rikici da rashin fahimtar juna tsakanin mabiya addinin musulunci da sauran mabiya addainai, yin hakan zai zama tamkar wani hannunka mai sanda ga sauran masu irin wannan akida asauran kasashen turai.
1098771Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: