IQNA

Ganawar Daraktan Iqna Da Karamin Jakadan Iran A Malayzia Da Wasu Makaranta

23:48 - June 10, 2015
Lambar Labari: 3313150
Bangaren kasa da kasa, Hamid Reza Farzam bababn dakaraktan kamfnin dillancin labaran Iqna ya gana da karamin jakadan Iran a kasar Malayzia tare da halartar wasu daga cikin makaranta kur’ani.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklto daga dan rahotonsa a birnin Kualalmpour cewa, Ali Akbar Ziya’i karamin jakadan Iran kuma mai kula da harkokin yada al’adu na kasar a kasar Malayzia ne ya kirayi zaman.

A zaman an tatauna Ali Akbar Reza’i ya jagoranci zaman tare da makaranta da kuma shi babban daraktan na kamfanin dillancin labaran, kuma an bayyana matsayin gasar ad suke halarta da cewa tana da matukar muhimmanci, da kuma hanyoyin da ya kamata a bi domin kyautata halartar gasar.

Wanann karamin ofishin jakadancin yana mayar da hankali matuka wajen ganin cewa makaranta sun samu nasara wajen halartar gasar, tare da ba su dukkanin taimakon da ya kamata domin kaiwa ga nasara.

Daga karshe dai a zaman an bayyana irin muhimamn ayyukan da wannan da wannan ofishi yake gudanarwa na kara yada koyarwar addini a tsakaninal’ummar kasar, da nufin tababtar da musu da matsayin tafarkin iylan gidan amnzo.

Gasar karatun kur’ani ta kasa da kasa da ake gudanarwa  akasar Malayzia dai na daga cikin irinta da ake gudanarwa a kowace shekara, da ke samun halartar mkaranta da mahardata daga kashen duniya.

3312941

Abubuwan Da Ya Shafa: Malayzia
captcha