IQNA

Kwamitin Musulmi Da kirista Domin Kare Quds Ya Yaba Da Matasin Jodan Kan Ta’addancin Isra’ila

20:15 - September 18, 2015
Lambar Labari: 3364644
Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare wurare masu tsarki abirnin Quds wanda ya kunshi musulmi da kirista ya yaba da matsayin sarkin Jordan kan ta’addancin Isra’ila a masallacin Alqwsa.


Kamfanin dillanicn labaran Iqna ya habarat cewa, ya nakalto dag shafin sadarwa na yanar gizo na gwamnatin kasar Jordan cewa, Hana Isa babban sakataren kwamitin kwamitin kula da ayyukan kwamitin kare masallacin Quds na hadin gwiwa tsakanin msuulmi da kiristoci ya bayyana cewa, sun yaba da matsayar da sarki Abdulah ya dauka kan batun ta’addan yahudawa a wurare masu tsarki.

Ta ci gaba da cewa wannan yana misilta matsayar al’mmar kasar Jordan da ske kin amincewa a abin yahudawan Isra’ial suke yi ne kan wurare masu tsarkia  ikin birnin quds mai alfarma da sauran dukkanin yankunan plastinawa.

Dangane da gwagwarmayar palastinawa kuma y ace suna tare da su a cikin duk wani yunkuri na kare hakkokinsu da kuma dawo da martabar wurare masu tsarki da yahudawa ke ci gaba da ket alfarmarsu.

3364482

Abubuwan Da Ya Shafa: quds
captcha