Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Islamic Movement cewa, a jahar Kaduna Yuhanna Buru shugaban kiristoci a Kaduna da ma wasu jagororin mabiya addinin kirista sun shiga cikin tarukan juyayi na musulmi.
Ga hotunan tarukan juyayin Ashura daga birane daban-daban na tarayyar Najeriya:
Babban taron juyayi na mabiya tafarkin Shi’a a birnin (Zaria)
Babban taro na masu juyayin a jahar (Kano)
Taron juyayi a jahar Bauchi.