IQNA

An kammala gasar kur'ani karo na 6 ta daliban jami'a musulmi, tare da girmama wadanda suka nuna kwazo, an gudanar da taron ne a daren jiya 29 ga Afrilu adalin taro na Noor.