IQNA

23:42 - August 10, 2018
Lambar Labari: 3482879
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka gudanar da aikin kakkabe kura a kan kabarin Imam Ridha (AS) da kuma tsaftace habbarensa mai tsarki da ke Mashhad.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, shafin yada labarai na ofishin jagora ya habarta cewa, a yau Alhamis gudanar da aikin kakkabe kura a kan kabarin Imam Ridha (AS) da kuma tsaftace habbarensa mai tsarki da ke Mashhad, tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah sayyid Ali Khamenei.

Wasu daga cikin amnyan malamai sun halarci wurin, da suka hada da Ayatollah makarem Shirazi, Ayatollah Wahid Khorasani, da kuam wasu daga cikin manyan malamai, da iyalan wadanda suka yi shahada da sauran al'umma.

3737216

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: