IQNA

An Bude baje kolin sana'oin hannu karo na talatin a ranar 25/8/2018 a wurin da ake gudanar da baje koli na duniya a birnin Tehran. A wanann wuri ana nuna abubuwan da aka yi na hannu masu kyawun gaske, daga ciki kuwa har da wani aiki hannu da ke nuna falala ta Amirul muminin (AS) da aka yi kuma ake nuna shia wannan wuri.