IQNA

Ya Kai Wannan Annabi Ka Isar

Ya kai wannan manzo ka isar da abin da aka saukar maka daga ubangijinka, idan kuma baka aikata ba, to ba ka isar da sakonsa ba, Allah ya isar maka daga mutane, hakika Allah baya shiryar da mutane kafurai. surat Ma'idah aya : 67

Ya Kai Wannan Annabi Ka Isar