IQNA

Masalalcin Cristal yana a wurin shakatawa ne na Wan Man a garin Terengganu na kasar Malayzia.

Daya daga cikin abubuwan da suke jan hankali dangane da wannan mallaci shi ne, yadda aka gina shi da cristal da kuma gilassai masu jan hankali da aka kawata su.

Abubuwan Da Ya Shafa: Masallacin Cristal ، Malazia